Batutuwan da aka tafka muhawara kansu a shafukan sada zumunta a 2024
Batutuwan da aka tafka muhawara kansu a shafukan sada zumunta a 2024
Daga rikicin masarautar Kano, da katsewar babban layin lantarki na Najeriya, da zanga-zangar matsin rayuwa har zuwa ambaliyar ruwa a Borno.
Waɗannan na daga cikin manyan abubuwan da aka riƙa tafka muhawara a kansu a kafafen sada zumunta a Najeriya.
Ku biyo mu domin ganin sauran abubuwan da suka tayar da ƙura a shafukan na soshiyal midiya.