Muhimmancin Ranar Kirsimeti ga mabiya addinin Kirista
Muhimmancin Ranar Kirsimeti ga mabiya addinin Kirista
Fasto Joseph Gad ya bayyana mana muhimmancin ranar ga mabiya addinin Kirista da kuma abubuwan da suka kamata su yi a ranar.
Mataimakin Babban Fasto a Cocin Hosanna Glory, Fasto Joseph Gad ya ce al'umma Kirista su yi amfani da wannan ranar don yi wa kansu hisabi da kuma gyara ibada.