Isa ga babban shafi

Mahukunta sun fara ɗaukar matakan hana ma'aikata neman kuɗaɗen crypto

Hukumomin Najeriya sun fara daukar matakin hana ma'aikatansu amfani da wayoyinsu na tafi da gidanka a lokacin aiki da zummar hada hadar mining. Daukar wannan mataki ya biyo bayan korafe korafen jama'a a kan ma'aikatan asibiti da suke watsi da aikin kula da marasa lafiya. Ibrahim Malam Goje ya aiko mana rahoto daga Bauchi a kai.

Wasu daga cikin kuɗaɗen crypto.
Wasu daga cikin kuɗaɗen crypto. REUTERS - DADO RUVIC
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.