Isa ga babban shafi
Najeriya-Kwayoyi

Rahoto kan yadda kashi 30 na 'yan kwayar Najeriya ke jihar Lagos

Shugaban Hukumar yaki da shan kwayoyi a Najeriya, Janar Buba Marwa ya ce kashi 30 na masu mu’amala da miyagun kwayoyi a Najeriya na zama ne a Jihar Lagos. Wannan labari mai tayar da hankali ya sa wata kungiya mai zaman ta ta shirya gangamin fadakarwa domin janyo hankalin mazauna jihar kan illar mua’amala da miyagun kwayoyin. Usman Ibrahim Tunau ya halarci gangamin, kuma ga rahotansa.

Gwamnan jihar Lagos, Babajide Sanwo Olu tare da shugaban hukumar NDLEA Janar Buba Marwa.
Gwamnan jihar Lagos, Babajide Sanwo Olu tare da shugaban hukumar NDLEA Janar Buba Marwa. © RFI Hausa/Lagos state government
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.