Mazauna gefen Maiduguri suna komawa cikin gari
A Najeriya, sakamakon yawaitar hare-hare a unguwannin da ke gefen birnin Maiduguri da ke jihar Borno, yanzu haka jama’a da dama ne ke cigaba da tserewa domin tarewa a tsakiyar gari inda suke ganin cewa ya fi tsaro.Duk da irin matakan da jami’an tsaro suka dauka bayan da harin da ‘yan Boko Haram suka kai a unguwar Jidari Polo cikin makon da ya gabata, yanzu haka jama’a na cikin hali na razana domin har yanzu da dama daga cikin mazauna unguwar na fargabar komawa gidajensu.Wakilinmu a Maiduguri Bilyamin Yusuf, ya yi mana dubi a game da halin da irin wadannan mutane suke, ya kuma hada rahoto akai.
Wallafawa ranar:
Mazauna gefen Maiduguri suna komawa cikin gari
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu