COTE D'IVOIRE
Didier Drogba yayi ritaya daga fagen kwallon kafa
Didier Drogba dan kasar Cote D'ivoire mai taka leda a kasar Canada ya sanar a yau Talata da yi ritaya daga fagen kwallon kafa.
Wallafawa ranar:
Talla
An haifi Drogba a ranar 11 ga watan Maris na shekara ta 1978 a Abidjan.
Didier Drogba ya haska a kasashe da suka hada da Faransa,Igila,Turkiya,China,da Canada.
Ya na daga cikin yan wasa da ke da magoya baya a kasashen Duniya musamman a fagen kwallon kafa.
Ana dai sa ran Didier Drogba ya zama Kocin wata kungiyar kwallon kafa a Turai.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu