Assalamu alaikum
Jama'a masu bibiyarmu a wannan shafin na kai-tsaye, muna muku barka da safiyar wannan rana ta Juma'a da fata kun wayi gari lafiya.
A yau ma za mu ɗora, inda za mu cigaba da kawo muku labaran abubuwan da suke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.
Idan kuka leƙa shafukanmu na sada zumunta - facebook, X, Instagram - za ku karanta wasu labaran da kallon hotuna da bidiyo.
Ku kasance tare da mu.