Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Hussaini Abdu na Kungiyar Action Aid a Najeriya

Wallafawa ranar:

Kungiyoyin fararen hula a tarayyar Najeriya sun bukaci Ministan kudin kasar Ngozi Nwela Okonjo yin murabus daga mukaminta, sakamakon zarginta wajen yin ruwa da tsaki ga karin farashin Man Fetur a kasar.A tattaunawar shi da Muhammad Salisou Hamisou, Dr. Hussaini Abdu na kungiyar Action aid yace gwamnatin Jonathan ta dogara ne da Ngozi domin ita ce bokan gwamnatin saboda shugaban bai san komi ba game da ci gaban tattalin arzikin kasar.

Dr Hussaini Abdu na Kungiyar Action aid a Najeriya
Dr Hussaini Abdu na Kungiyar Action aid a Najeriya NAN/Nigeria
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.