Isa ga babban shafi
Wasanni

Matakin da Hukumar CAF ta ɗauka kan Ghana ya bar baya da ƙura

Wallafawa ranar:

A dai-dai lokacin da ake ci gaba da shirye-shiyen wasannin sharen fagen samun gurbi a gasar lashe kofin Afrika, Hukumar Kula Ƙwallon kafar Afrika CAF ta ce filayen wasan ƙasar Ghana ba su da ingancin da ya kamata a ce an gudanar da manyan wasanni na kasa da kasa a cikin, matakin da ke kara nuna gazawar ƙasar.

Danbarwar da ta biyo bayan rashin amincewa da ingancin filayen wasan Ghana da hukumar CAF ta yi.
Danbarwar da ta biyo bayan rashin amincewa da ingancin filayen wasan Ghana da hukumar CAF ta yi. REUTERS - ALBERT GEA
Talla

Ita dai hukumar CAF ta ce ba komai ya sanyata daukar wannan mataki ba, face yadda ta ce aƙwai rashin wadatatciyar ciyawa da rashin magudanun ruwa da dai sauransu a filin wasa na Baba Yara da ke birnin Kumasi, haka ta ce abin ya ke a sauran filayen wasanni irin na Cape Coast da kuma na Accra.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh......

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.