Da Rabon Ganawa
Da Rabon Ganawa kashi na 24 (Yadda ICRC ke sada iyalai)
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:45
Shirin Da Rabon Ganawa tare da Rukayya Abba Kabara, yana mayar da hankali ne kan taimakawa jama'a yadda za su sake yin tozali da 'yan uwansu ko kuma iyalansu da suka bace a dalilin tashe-tashen hankula.
Talla
Hukumar Agaji ta ICRC ke daukar nauyin kawo muku wannan shirin tare da hadin guiwar RFI Hausa. Ku latsa alamar sautin dake sama domin sauraren cikakken shirin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu