Kundin Najeriya Talata 19 Faburairu 2019
Previous day: 18 Faburairu 2019 Next day: 20 Faburairu 2019-
Miyetti Allah ta nemi 'ya'yanta su kaucewa daukar fansar harin Kajuru
-
Shugaban kungiyar Miyetti Allah Muhammad Kerewa, Ardon Zuru kan kisan da aka yiwa Fulani a karamar hukumar Kajuru ta Kaduna
-
Adadin wadanda 'yan bindiga suka kashe a Kaduna ya kai 130- El-Rufa'i
-
Buhari ya yi umarnin kara yawan Jami'an tsaro lokacin zabukan kasar
-
Jam'iyyun Najeriya za su ci gaba da yakin neman zabe- INEC