Isa ga babban shafi

Labaran RFI Hausa na ƙarfe 5 agogon Najeriya 01/10/2024

Shamsiyya Haruna
Shamsiyya Haruna © RFI/ FMM

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci ƴan ƙasar da su ƙara haƙuri kan mawuyacin halin da suke ciki a daidai lokacin da ƙasar ke bikin cika shekaru 64 da samun ƴancin kai. Ƴan tawayen Congo na samun kuɗin da ya kai dala dubu 300 a kowane wata. Rikici ya tsananta tsakanin Isra'ila da mayaƙan Hezbollah.

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.