Kungiyar Al Shebab na Somalia na daya daga cikin kungiyoyin dake barazana ga batun tsaroa akasar Somalai da wasu kasashen ketare.A cikin shirin amsoshin masu saurare Azima Aminu Bashir ta duba tambayar wani mai sauraren mu ,ga kuma shirin amsoshin tambayoyin ku masu saurare.
Sauran kashi-kashi
-
Alfanun siyasar Birtaniya ga kasashen Afrika,ko yaya zaben su ke gudana?
A cikin shirin tambaya da amsa, a duk karshen mako,Nasiru Sani kan kawo maku wasu daga cikin amshoshin ku masu saurare.A wannan mako za ku ji amsa dangane da siyasar Birtaniya,da wasu daga cikin amsoshin tambayoyin ku masu saurare.28/09/202419:50 -
Tasirin da tarzoma ke yi ga tattalin arziƙin ƙasa
Shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, domin samun fahimta kan batutuwa ko abubuwan da suka shige muku duhu wanda ke zuwa muku a kowanne mako kuma a daidai wannan lokaci. Kuma a yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan tasirin da tarzoma ke da ita ne akan tattalin arziki.14/09/202417:26 -
Ƙarin bayani kan yarjejeniyar SAMOA da ta haifar da cece-kuce a Najeriya
Shirin 'Tambaya da amsa' na wannan mako kamar kullum ya amsa wasu daga cikin tambayoyi da masu sauraro suka aika, masaman ƙarin bayani gameda yarjejeniyar SAMOA da ya haifar da cece -kuce tsakanin gwamnatin Najeriya da ƴan ƙasar masannan malaman addini.03/08/202418:18 -
Banbanci dake tsakanin siyasar Birtaniya da siyasar kasashen Duniya?
A cikin shirin Tambaya da amsa daga Sashen hausa na Rfi,masu sauraro kan aiko da tambayoyin su,wandada muke mika su ga masana da suke yi mana fashin baki a kai.A cikin wannan shirin Nasir Sani ya leko wasu daga cikin tambayoyin masu sauraro.20/07/202418:48 -
Bayani a kan ayyunkan Hukumar Lafiya ta Duniya WHO
Shirin 'Tambaya Da Amsa' wanda ya ke zuwa duk mako a wannan tasha zai amsa tambayar da ke neman bayanni a kan ayyukan Hukumar Lafiya ta Duniya,,musamma inda take samun kuɗaɗen gudanar da ayyukanta da kuma yadda taa ke ɗaukar ma'ikata.15/06/202419:39