Jump to content

Samoa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Samoa
Malo Sa’oloto Tuto’atasi o Samoa (sm)
Independent State of Samoa (en)
Sāmoa (sm)
Flag of Samoa (en) Coat of arms of Samoa (en)
Flag of Samoa (en) Fassara Coat of arms of Samoa (en) Fassara


Take The Banner of Freedom (en) Fassara

Kirari «Beautiful Samoa»
«Samoa Hardd»
Wuri
Map
 13°44′42″S 172°13′03″W / 13.745°S 172.2175°W / -13.745; -172.2175

Babban birni Apia
Yawan mutane
Faɗi 200,010 (2021)
• Yawan mutane 70.38 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Samoan (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare na Polynesia (en) Fassara da European Union tax haven blacklist (en) Fassara
Yawan fili 2,842 km²
Wuri mafi tsayi Silisili (en) Fassara (1,858 m)
Wuri mafi ƙasa Pacific Ocean (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1962
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Legislative Assembly of Samoa (en) Fassara
• O le Ao o le Malo (en) Fassara Va'aletoa Sualauvi II (en) Fassara (21 ga Yuli, 2017)
• Prime Minister of Samoa (en) Fassara Tuila'epa Sa'ilele Malielegaoi (en) Fassara (23 Nuwamba, 1998)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 843,850,778 $ (2021)
Kuɗi Samoan Tālā (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .ws (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +685
Lambar taimakon gaggawa 999 (en) Fassara, 994 (en) Fassara, 995 (en) Fassara da 996 (en) Fassara
Lambar ƙasa WS
Wasu abun

Yanar gizo samoagovt.ws
Tutar Samoa.
Tambarin Samoa

Samoa ko Ƙasar Samoa mai mulkin kai (da harshen Samoa Malo Sa'oloto Tuto'atasi o Samoa; da Turanci Independent State of Samoa) ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Samoa shine Apia Samoa tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 2,944. Samoa tana da yawan jama'a 193,483, bisa ga jimilla a shekarar 2015. Akwai tsibirai goma a cikin ƙasar Samoa. Samoa ta samu yancin kanta a shekara ta 1962.

Daga shekara ta 2017, sarkin ƙasar Samoa Va'aletoa Sualauvi ta Biyu ne. Firaministan ƙasar Samoa Naomi Mata'afa ne daga shekara ta 2021.