Jump to content

Sallar asuba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sallan Alfijiri
Sallah
Bayanai
Mabiyi Sallar isha`i
Ta biyo baya Sallah Azzahar
Ana gudanar da Sallar Asuba a Jami'ar Ain Shams (an dauki hoton daga Sama)

Sallar asuba ( Larabci: فجر‎ Hausa: itace salla ta farko a yini cikin jerin sallolin Farilla[1] wanda Allah (S.W.A) == ya wajabta akan kowane mutum musulmi mai hankali, baligi.

Adadin raka'o'i

[gyara sashe | gyara masomin]

Sallar asuba tanada adadin raka'o'i guda biyu, kuma duka ana bayyana karatun ta afili.