Jump to content

Mogadishu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mogadishu
مقديشو (so)


Wuri
Map
 2°02′21″N 45°20′31″E / 2.0392°N 45.3419°E / 2.0392; 45.3419
JamhuriyaSomaliya
Region of Somalia (en) FassaraBanaadir (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 2,120,000 (2015)
• Yawan mutane 23,296.7 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 91 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Tekun Indiya
Altitude (en) Fassara 9 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+03:00 (en) Fassara
Mogadishu.

Mogadishu (da Somaliyanci: Muqdisho; da Larabci: مقديشو) ko Mogadiscio birni ne, da ke a yankin Banaadir, a ƙasar Somaliya. Shi ne babban birnin ƙasar Somaliya kuma da babban birnin yankin Banaadir. Mogadishu tana da yawan jama'a 2,425,000, bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Mogadishu kafin karni na tara bayan haifuwan annabi Issa.