Efe Afe
Appearance
Efe Afe | |||
---|---|---|---|
11 ga Yuni, 2019 - District: Okpe/Sapele/Uvwie | |||
Rayuwa | |||
ƙasa | Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |
Efe Afe ɗan siyasan Najeriya ne. Shi mamba ne mai wakiltar mazaɓar Okpe/Sapele/Uvwie a majalisar wakilai. [1] [2]
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Efe Afe a shekarar 1967 kuma ɗan asalin jihar Delta ne. [1] [2]
Aikin siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Ya taɓa zama ɗan majalisar dokokin jihar Delta daga shekarun 1999 zuwa 2011. A shekarar 2019 an zaɓe shi a ƙarƙashin jam’iyyar PDP a matsayin ɗan majalisar tarayya mai wakiltar mazaɓar Okpe/Sapele/Uvwie. [1] [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 1.2 "Legislator Details - ConsTrack Track and Report on Governement Funded Projects in Nigeria". constrack.ng. Retrieved 2024-12-28. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name ":0" defined multiple times with different content - ↑ 2.0 2.1 2.2 "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2024-12-28. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name ":1" defined multiple times with different content