Algaita
Appearance
Algaita | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | kayan kida |
Ƙasa da aka fara | Nijar |
Algaita (ko alghaita, algayta, algheita) wani abin busane da ya shahara a yankin Yammacin Afrika musamman ma tsakanin kabilun Hausa da Kanuri. Algaita babba ce tana da dogon baki da hudoji wadanda ake sa hannun domin sarrafa sauti.