Jump to content

Achugao

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Achugao birni ne, da ke Saipan, a cikin Tsibirin Mariana ta Arewa. Tana gefen arewacin tsibirin, tare da San Roque zuwa arewacin ta. Yana amfani da UTC+10:00 kuma mafi girman makinsa shine ƙafa hamsin da tara. Tana da mazauna ɗari biyu da tara.[1][2]