Abimbola Amusu
Appearance
Abimbola Amusu | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Mazauni | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar, Jihar Lagos |
Matakin karatu | MBA (mul) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | soja |
Wurin aiki | Jahar Kaduna |
Manjo Janar Abimbola Olatilewa Amusu sajar, Najeriya ce wadda tayi aiki a fannin kula da lafiya tsakanin shekarata 2015-2018. Itace mace ta biyu a tarihin rundunar sojan Najeriya da ta kai wannan matsayin an naɗa ta ne bayan ritayar Manajo Janar Obashina Ayodele.[1]
Tashe
[gyara sashe | gyara masomin]Amusu tayi digirgiri a fannin kula da lafiya a jami'ar Jihar Lagos, a yanzu kuma tana aiki a fannin kula da lafiya na rundunar sojan Najeriya.[2] Ta shiga rundunar sojan Najeriya a watan Yuni 1982, ta zama darakta a asibitin sojoji na 44 Nigerian Army Reference Hospital dake a Kaduna a Satumba 2014. Tayi ritaya a 2018.[3][4][5][6]
==Sake duba==
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Army Appoint A Female General As Medical Corps Commander". Nigerian Army (in Turanci). Archived from the original on 2021-01-19. Retrieved 2020-05-07.
- ↑ "Meet 5 Notable Women Generals in the Nigerian Military". Opera News. Retrieved 2020-05-07.
- ↑ "Army pulls five generals out of service". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2020-05-07.
- ↑ "Army pulls 5 generals out of service". Vanguard News (in Turanci). 2018-12-18. Retrieved 2020-05-07.
- ↑ Nwezeh, Kingsley (2019-09-13). "Nigeria: Aisha Buhari Calls for Eradication of Gender Bias in Military". All Africa News (in Turanci). Retrieved 2020-05-07.
- ↑ Odunsi, Wale (2018-12-18). "Five Generals exit Nigerian Army". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2020-05-07.