Jump to content

A Great Day (fim, 2015)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
A Great Day (fim, 2015)
Asali
Lokacin bugawa 2015
Asalin suna A Great Day
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Najeriya
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta James Abinibi (en) Fassara

A Great Day gajeren fim ne, na shekarar 2015 na Najeriya wanda James Abinibi ya rubuta, shiryawa, gami da ba da umarni. Fim ɗin ya nuna azamar rayuwar mai neman aiki sannan kuma taurarin shirin sun haɗa da Whochay Nnadi, Kenny Solomon da Crystabel Goddy.[1][2]

Takaitaccen bayani

[gyara sashe | gyara masomin]

Fim ɗin ya ta'allaka ne kacokan akan zaman wani matashi da aka kira domin yin hira da shi. A cikin tafiyar rayuwar sa yana fuskantar jarabawowi iri-iri da zai sa shi ya koma baya amma ya dage ya ci gaba da jajircewa.

An fara nuna fim ɗin a Film House Cinema, Mall Mall, Adeniran Ogunsanya a Surulere, Lagos Nigeria a ranar 27 ga watan Nuwamba 2015. Haska shirin ya saka ya samu halartar manyan mutane da suka haɗa da Funky Mallam, Shola Animashaun, Doris Simeon, Emmanuel Ilemobayo, Bunmi Davies da sauransu.[1]

Yan wasan shirin

[gyara sashe | gyara masomin]
Whochay Nnadi,
  • Kenny Solomon,
  • Crystabel Goddy,
  • Emmanuel Ilemobayo and
  • Cute Kiman
  1. 1.0 1.1 Jordan (2015-11-30). "Abinibi's short film premieres in grand Style". Pulse Nigeria. Retrieved 2022-08-03.
  2. Badmus, Kayode (2015-11-25). "Abinibi debuts with 'A Great Day'". Nigerian Entertainment Today (in Turanci). Retrieved 2022-08-03.