Jump to content

Makiyayi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
An daina tallafawa sigar da ake bugawa kuma tana iya samun kurakurai na fassarar. Da fatan za a sabunta alamun binciken mai binciken ku kuma da fatan za a yi amfani da aikin bugun tsoffin ayyukan a maimakon.
Makiyayi
sana'a
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Manoma, peasant (en) Fassara da rancher (en) Fassara
Wurin aiki pasture (en) Fassara
Field of this occupation (en) Fassara herding (en) Fassara
Present in work (en) Fassara annunciation to the shepherds (en) Fassara
Yadda ake kira namiji пастух da piemuo
Makiyayi tumaki a Patagonia, Argentina

Makiyayi shine wanda yake sana'ar kiwo wanda yake kula da garken shanu ko garken dabbobin gida, yawanci a wurin kiwo.Yana da alaƙa musamman da makiyaya ko kuma abinda ya shafi har gona, ko tare da kiwo na gama gari. galibin makiyaya Fulani ne kum suna kiyon dabbobin su ko ta hanyar tashi da su zuwa wani garin ko kuma su zauna a inda suke don kiyaya dabbobin su.Ana yin aikin sau da yawa ko dai da ƙafa ko kuma a ɗaura shi .

Ya danganta da nau'in dabbar da ake kiwo, ana kiran makiyaya da sunaye da sunaye daban-daban da harshen turanci ko Hausa, misali, makiyayin shanu ana ce masa (mai shanu), hajka sauran dabbobin irin su Tumaki da Awaki. ana kiransu bda turanci kamar haka: Makiyayin Shanu (cowboy), awaki (goatherd) sai Tumaki (shepherd).

Misali

  • Makiyayin ya tafi kudu kiwon shanaye.[1]

Manazarta

  1. Paul, Newman; Roxana Ma, Newman (1977). Modern Hausa-English dictionary. University Press Plc Ibadan. ISBN 0195753038.