Jump to content

Na'a-Na'a

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 09:49, 31 ga Yuli, 2024 daga Umar A Muhammad (hira | gudummuwa) (#WPWPHA)
(bamban) ←Canji na baya | Zubi na yanzu (bamban) | Canji na gaba → (bamban)
Na'a-Na'a
Scientific classification
KingdomPlantae
OrderLamiales (en) Lamiales
DangiLamiaceae (en) Lamiaceae
SubfamilyNepetoideae (en) Nepetoideae
genus (en) Fassara Mentha
Linnaeus, 1753
General information
Tsatso mint leaf (en) Fassara da Tsirrai na abinci
Ganyayyakin Na'a-Na'a
Gayen Na'a-Na'a
Na a na a a kwaba

Na'a-Na'a yana daga cikin ciyayi ko kuma tsirrai waɗanda ake shukawa/watsawa a gona. Kuma yanada matukar amfani sosai, ana amfani dashi wajen shayi, da kuma ƙansasa abinci haka kuma ana amfani dashi wajen abubuwan amfanin gida, sosai kamar su man shafawa da sauran su. Haka yana magunguna da dama.[1] [2]

  1. Isma'il, Ishaq (27 October 2019). "Amfanin Na'a-Na'a a jikin dan Adam". legit hausa. Retrieved 1 July 2021.
  2. "Cup of mint tea is an effective painkiller". bbc news. 29 November 2009. Retrieved 1 July 2021.