Jump to content

Asmara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 23:57, 23 ga Yuli, 2024 daga BnHamid (hira | gudummuwa) (+Image #WPWP #WPWPHA)
(bamban) ←Canji na baya | Zubi na yanzu (bamban) | Canji na gaba → (bamban)
Asmara
ኣስመራ (ti)


Wuri
Map
 15°20′N 38°55′E / 15.33°N 38.92°E / 15.33; 38.92
Ƴantacciyar ƙasaEritrea
Region of Eritrea (en) FassaraMaekel Region (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 963,000 (2020)
• Yawan mutane 79.21 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 12,158.1 km²
Altitude (en) Fassara 2,325 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1897
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+03:00 (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Asmara (lafazi : /asemara/) birni ne, da ke a ƙasar Eritrea. Shi ne babban birnin ƙasar Eritrea. Asmara yana da yawan jama'a 804,000, bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Asmara a farkon karni na sha shida.