Barka da zuwa!

gyara sashe

Ni Robot ne ba mutum ba.

 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Habib Aliyu Habibu! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:02, 18 ga Faburairu, 2023 (UTC)Reply

Aminu Jamo

gyara sashe

Aslm @Habib Aliyu Habibu, game da mukala Aminu Jamo munyi mata alamar gogewa saboda babu wani bayani, idan kana gani bai cancanta a goge ta ba sai kaje ka sake wallafawa kuma ka sanya cikakkun bayanai.Patroller>> 23:25, 6 ga Afirilu, 2023 (UTC)Reply