Lissafi
Lissafi ko kuma nazarin kidaya wani fanni ne na ilimi wanda yake taimakawa Dan' Adam yin kidaya da sanin yawan abubuwa da kuma sanin tsarin yadda abubuwa suke idan an cenza su ta wata suffar. Ko kuma Ilimi ne na fasaha wanda ake koyan yadda ake tsare tsare, zane-zane da kuma kere-kere ta hanya mai sauki.
Lissafi | |
---|---|
academic discipline (en) , academic major (en) da mathematical term (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | natural science (en) |
Bangare na | science, technology, engineering, and mathematics (en) , formal science (en) da exact science (en) |
Amfani | ilmi, mathematical modelling (en) , Injinia., finance (en) da computation (en) |
Facet of (en) | mathematics education (en) |
Suna a harshen gida | μᾰθημᾰτικά |
Is the study of (en) | mathematical object (en) |
Hashtag (en) | math, mathematics da maths |
Has characteristic (en) | mathematical beauty (en) , formalization (en) da har’abada |
Tarihin maudu'i | tarihin lissafi da bayanan lissafi |
Gudanarwan | masanin lissafi da mathematics student (en) |
WordLift URL (en) | http://data.thenextweb.com/tnw/entity/mathematics |
Stack Exchange site URL (en) | https://math.stackexchange.com |
Shi lissafi ya rabu kashi biyu: Lissafi wani fannin ilimi ne da ya shafi nazarin 'ya'yan kididdiga adadi, sarari, tsari, yanayi da sauyi.ana amfani da ilimin lissafi a bangarori da dama kamar; kimiyya, kanikanci, likitanci, da kimiyyar zaman takewa. Amfanin ilimin lissafi a wadansu lokuta shike haifar da sabbin rassa a fannin kamar lissafin kididdiga.kuma masana lissafi suna anfani da lissafi tsagwaran sa, ba don wani dalili ba, Ba wani abu dazai iya bayyana maka wannan lissafi ne na amfani ko kuma a'a.
- (1) akwai lissafi na lambobi, kasafi da kidaya wato (hadawa, rubawa, rabawa da kuma fiddawa) wadda ake kira Aljebra.
- (2) Akwai kuma lissafi na zane-zane na muhalli, kirkire-kirkire da sauransu da ake kira Geometri.
Geometri tana taimakawa wajen sanin suffar abu: wato tsawonsa, fadinsa, girmansa da yawansa. Tana taimaka mana a takaice a cikin fannin gini, kira da kuma suffur.
Ana yin lissafi kafin ayi wani abu domin a san me nene sakamakon abun idan ya faru wannan bangaren na lissafi ana kiransa Kasafi wato "statistics" a turance. A cikin wannan fanni na Kasafi a kan hada gamayyar abubuwa a yi nazari akan sakamakon da za su bayar idan anyi wani abu akan su ta hanyar anfani da alkalamomin da su ke a cikin su.
Tarihi
gyara sasheSanin asalin ilimin lissafi abu ne mai wahalar gaske amma an fara ganinlissafai masu wahala ne akusan shekarata 3000 kafin bayyanar Annabi isa (300 MD) a lokacin [[babila]] da Misra suka fara lissafin kirga da lissafin awo, Domin haraji, kasuwanci, gine-gine, tsare-tsare da kuma iimin taurari mafi dadewar rubutun da aka samu akan lisafi an same sune a kasa-shen Mesofotamiya and misra wadanda aka rubuta su a kimani shekaru 2000–1800 kafin haihuwar annabi isah Ya fara faruwa ne a lokacin karni na shida yayin da pathogares(daya daga cikin masanan lissafi na wancen lokacin) da dalibansa suka fara nazarin lissafi amatsayin darasi tareda masana lissafin Girka shekaru 3000 kafin zuwan annabi Isah , Masanin lissafin nan Ecluid shine ya samar da wata hanyar lissafi da akekira da turanci(axiomation). Wanda har yau ana amfani dashi.