Bambanci tsakanin canje-canjen "Paulinus Igwe Nwagu"

Content deleted Content added
Nupemiyo (hira | gudummuwa)
Gyara
Tags: Gyaran gani Gyaran wayar hannu
Rescuing 1 sources and tagging 0 as dead.) #IABot (v2.0.9.5
 
(2 intermediate revisions by 2 users not shown)
Layi na 8
An zaɓi Nwagu a matsayin ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Ishielu ta Ebonyi ta Ezzra ta Arewa a cikin watan Afrilun shekarar 2007, a tsarin PDP. A majalisar, an naɗa shi a kwamitocin kula da matasa da ci gaban al'umma, siyan kayayyakin jama'a, harkokin ƴan sanda, albarkatun man fetur (Dowstream), muhalli da gaggawa & Gudanar da Bala'i.<ref>https://web.archive.org/web/20100718174336/http://www.speakersoffice.gov.ng/constituencies_ebonyi_3.htm</ref> Ya kasance shugaban kwamitin majalisar wakilai kan raya karkara. A cikin shekarar 2009 hukumar yaƙi da masu yiwa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa EFCC ta kama Igwe tare da tsare shi a gidan yari na Kuje da ke Abuja bisa zarginsa da hannu a badaƙalar wutar lantarki ta Naira biliyan 5.2 (dala miliyan 34.66).<ref>https://web.archive.org/web/20160303224213/http://www.businessdayonline.com/NG/index.php/news/latest/2742-efcc-may-make-more-arrests-to-arraign-ugbane-elumelu-others-today</ref><ref>https://web.archive.org/web/20120329060746/http://www.tribune.com.ng/index.php/news/18917-shoddy-jobs-nass-threatens-to-sanction-erring-contractors</ref>
 
A zaɓen fidda gwani na jam’iyyar PDP a cikin watan Janairun shekarar 2011, ɗan takarar kujerar Sanatan Ebonyi ta tsakiya, an ayyana Nwagu a matsayin ɗan takarar jam’iyyar PDP sakamakon ƙauracewa zaɓen da wasu ƴan takara suka yi kan wasu kura-kurai da suka haɗa da yin amfani da katin zaɓe da aka yi nufin jihar Kwara don gudanar da zaɓen Ebonyi ta tsakiya.<ref>https://web.archive.org/web/20151208095811/http://odili.net/news/source/2011/jan/10/5.html</ref><ref>https://web.archive.org/web/20120314124630/http://www.worldstagegroup.com/worldstage/index.php?active=news&id=1626</ref> Ya lashe zaɓen a cikin watan Afrilun shekarar 2011 da ƙuri'u 55,016 a jam'iyyar PDP. Ugo Chima na jam'iyyar All Nigeria Peoples Party (ANPP) ya samu ƙuri'u 41,096.<ref>https://1xbet-nigeria.com/</ref>
 
A cikin watan Mayun shekarar 2022, ya bayyana sha’awarsa ta tsayawa takara a zaɓen gwamna a jihar Ebonyi.<ref>https://www.thisdaylive.com/index.php/2022/05/02/2023-ill-reclaim-ebonyi-back-to-pdp-says-senator-igwe-nwagu/</ref> Ƴan takara 14 ne suka fafata da su a matsayin ɗan takarar jam’iyyar PDP a zaɓen gwamna na shekarar 2023; tara daga yankin Sanata na Ebonyi ta Arewa da suka haɗa da Nwagu, huɗu daga Ebonyi ta tsakiya da ɗaya daga Ebonyi ta Kudu.<ref>{{Cite web |url=https://guardian.ng/opinion/ebonyi-2023-odis-uneasy-walk-to-victory/ |title=Kwafin ajiya |access-date=2023-04-09 |archive-date=2022-07-18 |archive-url=https://web.archive.org/web/20220718020238/https://guardian.ng/opinion/ebonyi-2023-odis-uneasy-walk-to-victory/ |url-status=dead }}</ref> Daga baya Obinna Ogba daga Ebonyi ta tsakiya ne ya lashe zaɓen fidda gwani.<ref>https://tribuneonlineng.com/ogba-emerges-pdp-gubernatorial-flagbearer-in-ebonyi/</ref>
 
== Duba kuma ==