Masu ziyarar shafin AMP ku sanar da mu idan kun amince mu tattara bayananku
Mu da sauran abokan hulda muna amfani da fasaha kamar adireshin waje, sannan mu tattara wasu bayanai game da ku duka domin mu samar maku da abubuwa masu kayatarwa a Intanet
Na ba da izinin sarrafa tsare-tsarena na shafukan AMP
Waɗannan tsare-tsaren sun shafi shafukan AMP ne kawai. Za a iya buƙatarku ku sake tura zaɓin naku idan kuka ziyarci shafukan BBC da ba na AMP ba.
An yi amfani da fasahar Google AMP wajen tsara shafin da kuka ziyarta marar nauyi a kan wayarku.
Dole ne a tattara bayananku idan kuka zo nan
Domin shafukanmu su gudana, mun tattara wasu ƴan bayanai kan wayarku ba tare da izininku ba.
Muna adana bayanan da kuka amice mu ɗauka na wayarku.
Zaɓi kan tara bayanai
Idan kuka amince mu tattara bayanai a kanku a shafukan AMP, hakan na nufin kun amince mu nuna muku tallace-tallacen da suka dace da ku idan a wajen Burtaniya kuke.
Muhimmancin Ranar Kirsimeti ga mabiya addinin Kirista
Muhimmancin Ranar Kirsimeti ga mabiya addinin Kirista
Fasto Joseph Gad ya bayyana mana muhimmancin ranar ga mabiya addinin Kirista da kuma abubuwan da suka kamata su yi a ranar.
Mataimakin Babban Fasto a Cocin Hosanna Glory, Fasto Joseph Gad ya ce al'umma Kirista su yi amfani da wannan ranar don yi wa kansu hisabi da kuma gyara ibada.