BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
'Harin jirgin sojoji' ya kashe mutum 10 a Sokoto
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 25/12/2024
Bikin Kirsimeti: Mu'ujizojin Yesu Almasihu
'Kasancewar Yesu mai ceton al'umma a duniya, wannan wani babban abin al'ajabi ne a cikin mu'ujizojinsa abin alfahari.'
Ƙungiyoyi masu ɗauke da makamai a Syria sun haɗe da ma'aikatar tsaron ƙasar
Ƙungiyoyi masu ɗauke da makamai da ke hamayya da juna a Syria sun cimma yarjejeniya na rushe shugabancinsu tare da yin aiki tare da ma'aikatar tsaron ƙasar.
Yadda aka yi bikin Kirsimeti ba tare da armashi ba a mahaifar Yesu Almasihu
Garin Bethlehem da ke yankin Yamma da Kogin Jordan na tunƙaho da zama cibiyar gudanar da bukukuwan Kirsimeti to amma a bana lamarin ya sauya.
Tafiye-tafiyen da Tinubu ya yi a shekarar 2024
A ranar 24 ga watan Janairun 2024, shugaban na Najeriya ya buɗe bulaguronsa na wannan shekara, bayan da ya tafi ƙasar Faransa domin ziyarar ƙashin kai.
Sudan na ƙara faɗawa matsalar yunwa - Rahoto
Sama da mutum dubu 600 ke cikin yunwa, sannan sama da miliyan 24 da rabi na buƙatar agajin gaggawa na abinci, in ji rahoton.
'Yanbindiga sun kashe 'yanjarida da ɗansanda a Haiti
'Yanjaridar na jiran zuwan ministan lafiya na ƙasar a wajen taron sake buɗe babban asibitin gwamnati da aka sake ƙwatowa daga ƙungioyin 'yandaba lokacin da 'yanbindigar suka buɗe wuta.
Abubuwa tara da suka ɗauki hankalin arewacin Najeriya a 2024
A iya cewa 2024, za ta zama shekarar da zai yi wuya a iya mantawa da ita a arewacin Najeriya la'akari da yadda abubuwan da suka faru suka shafi rayuwarsu kai tsaye har ma aka yi ta tafka muhawara a kai a shafukan sada zumunta.
Muhawarar da ƴan Najeriya ke tafkawa kan jawabin Tinubu
Ƴan Najeriya na ci gaba da tofa albarkacin bakinsu kan hirar da Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya yi da ƴan jarida a ranar Litinin a jihar Legas.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 26 Disamba 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 25 Disamba 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 25 Disamba 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 25 Disamba 2024, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
Everton ba ta son rabuwa da Pickford, Man Utd na son Osimhen
Everton na shirin gabatar da sabon kwantiragi ga mai tsaron ragarta, Jordan Pickford, ɗan shekara 30 a kokarin ci gaba da rike shi a ƙungiyar.
Kwatancin ƙwazon Mo Salah da sauran gwarazan ƴanwasan gaban Premier
Bayan zura ƙwallo 15 a kakar wasa ta bana, Salah ne kuma ke kan gaba wurin taimakawa a zura ƙwallo, inda bayan wasan ranar Lahadi, yanzu ya taimaka an zura ƙwallo 11 ke nan.
Nkunku na son sauya sheƙa, Arsenal na kwaɗayin Retegui
Nkunku na son sauya sheƙa, Arsenal na kwaɗayin Retegui
Dalilan da suka sa Man City ke kwasar kaya a kakar bana
Yanzu haka Manchester City na cikin irin yanayin kulbo ke bi ya faɗa ƙasan gasar Premier League ta Ingila kuma babu wata alamar sassauta a nan kusa.
Bukayo Saka zai yi jinyar makonni 'masu yawa' - Arteta
Kocin Arsenal Mikel Arteta ya ce ɗanwasan gaba Bukayo Saka ba zai buga wasa tsawon "makonni masu yawa" saboda rauni a bayan gwiwarsa.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Labaran Bidiyo
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Yadda ɗan'adam ke ƙoƙarin gano sirrin yadda aka halicci rana
Fatan masana kimiyya shi ne kumbon zai taimaka wajen ƙara fahimtar ɗabi'un duniyar rana.
Rasha ta musanta cewa matar Assad ta nemi ya sake ta
An dai haifi Asma al-Assad ƴar asalin Syria mai shekara 49 a Burtaniya, inda mahaifanta suka rayu a yammacin London.
Yunwa na neman mamaye Sudan - Rahoto
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 24/12/2024
Ba gudu ba ja da baya kan manufofina – Tinubu
Masana da dama na kallon cire tallafin man fetur da barin kasuwa ta tantance darajar naira a matsayin abubuwan da suka ta'azzara matsalar tattalin arziƙi da al'ummar ƙasar suka faɗa ciki.
Ko ya kamata duniya ta amince da ƙungiyar HTS wadda ta ƙwace mulkin Syria?
Ƙungiyar ƴan tawayen, wadda a baya ke da alaƙa da ƙungiyar al-Qa'ida ita ce ta kawo ƙarshen mulkin Shugaba Bashar al-Assad na shekara 24.
Mai gyaran agogon da zamani ya mayar da shi mara sana'a
A baya sana'ar gyaran agogo ta yi tashe, amma a wajen wannan mutumin da ke gyaran agogo a Kaduna zamani ya cinye sana'arsa.
An yi kwana 272 ba a ɗauke wutar lantarki ba a Afrika ta Kudu
A cewar gwamnan, sarakunan masarautun Huba da Madagali da Michika da kuma Fufore za su zamo masu daraja ta biyu, yayin da masarautun Gombi da na Yungur da kuma na Maiha an ba su sarki mai daraja ta uku uku.
Me ɗage haramcin haƙo ma'adanai a Zamfara ke nufi?
Hukumar da ke kula da hakar ma'adanai ta jihar Zamfara ta ce yanzu jihar za ta shiga sahun jihohin da ke cin moriyar kaso 13 na abin da suke samarwa.
Yadda aka kakkaɓo jirgin yaƙin Amurka a tekun maliya
Ma'aikatan jirgin yaƙin sun samu ficewa daga cikin jirgin samfurin F/A 18 Hornet lafiya, sai dai ɗaya daga cikinsu ya samu raunuka.
Turmutsutsu: Gwamnatin APC ce ta jefa jama'a cikin talauci - PRP
''Gwamnati ce ta jefa jama'a wannan hali da ake ciki, kafin zuwan gwamnatin APC gaba ɗaya tun daga ta Muhammadu Buhari rayuwar ɗan Najeriya da walwalarshi da jin daɗinshi ba za ka haɗa shi da yanzu ba.''
Ƙasashen da zaɓukansu suka ɗauki hankalin duniya a 2024
Shekarar 2024 ta kasance shekarar da ƙasashen duniya da dama suka gudanar da manyan zaɓukansu, ciki har da waɗanda ake kallo a matsayin masu ƙarfin dimokuraɗiyya.
Yadda Rasha ke kisan fursunonin yaƙi na Ukraine
Masu gabatar da ƙara na Ukraine sun ce Rasha ta kashe fursunonin yaƙi 147 tun da aka fara yaƙin, da kuma 127 a bana.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.
Nishadi
Shirye-shirye na Musamman
Amsoshin Takardunku 21/12/2024
A cikin shirin namu na wannan mako mun kawo muku tarihin tsohon ma'aikacinmu, Elhadji Diori Coulibaly wanda ya shekar shekara 25 yana aiki da sashen Hausa na BBC.
Murya, Lafiya Zinariya: Alamomin cututtukan al'aura na yara mata 21/12/2024, Tsawon lokaci 13,47
Lafiya Zinariya: Alamomin cututtukan al'aurar yara mata
Murya, Gane Mini Hanya tare da gwamnan jihar Zamfara 21/12/2024, Tsawon lokaci 11,50
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal Dare ya ce har yanzu yana kan matsayarsa, cewa ba zai yi sulhu da ƴan fashin daji ba.
Murya, Ra'ayi Riga: Kan hauhawar farashi da tsadar rayuwa da rashin kuɗi 20/12/24, Tsawon lokaci 53,27
A shirin namu na wannan mako mun tattauna kan batun tsadar rayuwa da tashin farashin kayan masarufi da rashin kudi a hannun jama'a a Najeriya.