Kana so ka shiga ciki ne ko kana so ka yi ragista da Facebook?
Gudanar da ɗora sunayen tuntuɓa da manhajar Facebook
Za ka iya gudanar da cigaba da ɗora sunayen tuntuɓa ne akan Android, iPhone, iPad ko manhajojin Facebook Lite kaɗai.
Yayin da aka kunna cigaba da ɗora sunayen tuntuɓa, nan take Facebook zai ɗora sunayen tuntuɓar ka daga waya ko tablet ɗin ka duk lokacin da ka shiga cikin asusunka na Facebook.
Kashe cigaba da ɗora sunayen tuntuɓa ko a cikin manhajar Facebook
Android:
  1. Shafa menu a sama ɓangaren dama na Facebook.
  2. Shafa Saituna da Sirri, sannan ka shafa Saituna.
  3. Shafa a kan Cibiyar Asusu, sannan a shafa a kan Bayananka da neman izini.
  4. Shafa Ɗora sunayen tuntuɓa, sannan a zaɓi asusun Facebook.
  5. Shafa kusa da Cigaba da ɗora sunayen Tuntuɓa don ka kunna ko kashe wannan saitin.
iPhone:
  1. Danna Menu ƙasa a ɓangaren dama na Facebook.
  2. Shafa settingsSaituna da Sirri, sannan ka shafa Saituna.
  3. Shafa Cibiyar Asusu, sannan a shafa a kan Bayananka da neman izini.
  4. Shafa Ɗora sunayen tuntuɓa, sannan a zaɓi asusun Facebook.
  5. Shafa kusa da Ɗora sunayen Tuntuɓa don ka kunna ko kashe wannan saitin.
iPad:
  1. Danna Menu ƙasa a ɓangaren dama na Facebook.
  2. Ja ƙasa sannan ka shafa Saituna da Sirri, sannan ka dannaSaituna.
  3. Shafa Ɗora sunayen tuntuɓa, sannan a zaɓi asusun Facebook.
  4. Shafa kusa da Ɗora sunayen Tuntuɓa don ka kunna ko kashe wannan saitin.
Facebook Lite:
  1. Shafa menu a sama ɓangaren dama na Facebook.
  2. Ja ƙasa sannan ka shafa Saituna.
  3. Ja ƙasa zuwa sashen Izini sannan ka shafa Ɗora Sunayen Tuntuɓa.
  4. Shafa kusa da Ɗora sunayen Tuntuɓa don ka kunna ko kashe wannan saitin.
Wasu Na’urorin Tafi-da-gidanka:
Ana samun cigaba da ɗora sunayen tuntuɓa ne akan na’urorin iPhone, iPad ko Android kaɗai. Koyi yadda za ka ɗora sunayen tuntuɓa ko goge bayanan tuntuɓar da ka ɗora daga na’urar tafi-da-gidanka.
Ka sani fa
  • Kashe ɗora sunayen tuntuɓa a cikin manhajar Facebook ba ya kashe ɗora sunayen tuntuɓa nan take a cikin manhajar Messenger. Koyi yadda za ka gudanar da ɗora sunayen tuntuɓa akan Messenger.
  • Idan ka yi amfani da manhajar Facebook a kan fiye da waya ko tablet ɗaya, akwai buƙatar ka kashe cigaba da ɗora sunayen tuntuɓa a kan kowacce ɗaya.
Duba ko cire sunayen tuntuɓar da ka ɗora
Za ka iya gani ko cire sunayen tuntuɓar da ka ɗora a kan shafinSarrafa Gayyata da Sunayen Tuntuɓar da Aka Shigo da su.
Yayin da aka kunna cigaba da ɗora sunayen tuntuɓa, nan take Facebook zai ɗora sunayen tuntuɓar ka daga waya ko tablet ɗin ka duk lokacin da ka shiga cikin asusunka na Facebook.
Kashe cigaba da ɗora sunayen tuntuɓa ko a cikin manhajar Facebook
  1. Shafa menu a sama ɓangaren dama na Facebook.
  2. Shafa Saituna da Sirri, sannan ka shafa Saituna.
  3. Shafa a kan Cibiyar Asusu, sannan a shafa a kan Bayananka da neman izini.
  4. Shafa Ɗora sunayen tuntuɓa, sannan a zaɓi asusun Facebook.
  5. Shafa kusa da Cigaba da Ɗora Sunayen Tuntuɓa don ka kunna ko kashe wannan saitin.
Ka sani fa
  • Kashe ɗora sunayen tuntuɓa a cikin manhajar Facebook ba ya kashe ɗora sunayen tuntuɓa ko ɗora kira da SMS (aika saƙon rubutu) nan take a cikin manhajar Messenger. Koyi yadda za ka gudanar da ɗora sunayen tuntuɓa akan Messenger.
  • Idan ka yi amfani da manhajar Facebook a kan fiye da waya ko tablet ɗaya, akwai buƙatar ka kashe cigaba da ɗora sunayen tuntuɓa a kan kowacce ɗaya.
Duba ko cire sunayen tuntuɓar da ka ɗora
Za ka iya gani ko cire sunayen tuntuɓar da ka ɗora a kan shafinSarrafa Gayyata da Sunayen Tuntuɓar da Aka Shigo da su.
Yayin da aka kunna cigaba da ɗora sunayen tuntuɓa, nan take Facebook zai ɗora sunayen tuntuɓar ka daga waya ko tablet ɗin ka duk lokacin da ka shiga cikin asusunka na Facebook.
Kashe cigaba da ɗora sunayen tuntuɓa ko a cikin manhajar Facebook
  1. Danna Menu ƙasa a ɓangaren dama na Facebook.
  2. Shafa settingsSaituna da Sirri, sannan ka shafa Saituna.
  3. Shafa Cibiyar Asusu, sannan a shafa a kan Bayananka da neman izini.
  4. Shafa Ɗora sunayen tuntuɓa, sannan a zaɓi asusun Facebook.
  5. Shafa kusa da Ɗora Sunayen Tuntuɓa don ka kunna ko kashe wannan saitin.
Ka sani fa
  • Kashe ɗora sunayen tuntuɓa a cikin manhajar Facebook ba ya kashe ɗora sunayen tuntuɓa ko ɗora kira da SMS (aika saƙon rubutu) nan take a cikin manhajar Messenger. Koyi yadda za ka gudanar da ɗora sunayen tuntuɓa akan Messenger.
  • Idan ka yi amfani da manhajar Facebook a kan fiye da waya ko tablet ɗaya, akwai buƙatar ka kashe cigaba da ɗora sunayen tuntuɓa a kan kowacce ɗaya.
Duba ko cire sunayen tuntuɓar da ka ɗora
Za ka iya gani ko cire sunayen tuntuɓar da ka ɗora a kan shafinSarrafa Gayyata da Sunayen Tuntuɓar da Aka Shigo da su.
Yayin da aka kunna cigaba da ɗora sunayen tuntuɓa, nan take Facebook zai ɗora sunayen tuntuɓar ka daga waya ko tablet ɗin ka duk lokacin da ka shiga cikin asusunka na Facebook.
Kashe cigaba da ɗora sunayen tuntuɓa ko a cikin manhajar Facebook
  1. Shafa a ƙasa ɓangaren dama na kowane shafin Facebook.
  2. Ja ƙasa sannan ka shafa Saituna da Sirri, sannan ka dannaSaituna.
  3. Ja ƙasa zuwa sashen Izini sannan ka shafa Ɗora Sunayen Tuntuɓa.
  4. Shafa kusa da Ɗora sunayen Tuntuɓa don ka kunna ko kashe wannan saitin.
Ka sani fa
  • Kashe ɗora sunayen tuntuɓa a cikin manhajar Facebook ba ya kashe ɗora sunayen tuntuɓa ko ɗora kira da SMS (aika saƙon rubutu) nan take a cikin manhajar Messenger. Koyi yadda za ka gudanar da ɗora sunayen tuntuɓa akan Messenger.
  • Idan ka yi amfani da manhajar Facebook a kan fiye da waya ko tablet ɗaya, akwai buƙatar ka kashe cigaba da ɗora sunayen tuntuɓa a kan kowacce ɗaya.
Duba ko cire sunayen tuntuɓar da ka ɗora
Za ka iya gani ko cire sunayen tuntuɓar da ka ɗora a kan shafinSarrafa Gayyata da Sunayen Tuntuɓar da Aka Shigo da su.
Yayin da aka kunna cigaba da ɗora sunayen tuntuɓa, nan take Facebook zai ɗora sunayen tuntuɓar ka daga waya ko tablet ɗin ka duk lokacin da ka shiga cikin asusunka na Facebook.
Kashe cigaba da ɗora sunayen tuntuɓa ko a cikin manhajar Facebook
  1. Shafa menu a sama ɓangaren dama na Facebook.
  2. Ja ƙasa sannan ka shafa Saituna.
  3. Ja ƙasa zuwa sashen Izini sannan ka shafa Ɗora Sunayen Tuntuɓa.
  4. Shafa kusa da Ɗora sunayen Tuntuɓa don ka kunna ko kashe wannan saitin.
Ka sani fa
  • Kashe ɗora sunayen tuntuɓa a cikin manhajar Facebook ba ya kashe ɗora sunayen tuntuɓa ko ɗora kira da SMS (aika saƙon rubutu) nan take a cikin manhajar Messenger. Koyi yadda za ka gudanar da ɗora sunayen tuntuɓa akan Messenger.
  • Idan ka yi amfani da manhajar Facebook a kan fiye da waya ko tablet ɗaya, akwai buƙatar ka kashe cigaba da ɗora sunayen tuntuɓa a kan kowacce ɗaya.
Duba ko cire sunayen tuntuɓar da ka ɗora
Za ka iya gani ko cire sunayen tuntuɓar da ka ɗora a kan shafinSarrafa Gayyata da Sunayen Tuntuɓar da Aka Shigo da su.
Domin ƙarin bayani, daure ka dubasanarwar mu kan ɗora sunayen tuntuɓa ga waɗanda Ba masu Amfani ba.
Hausa
+
Meta © 2024