haihuwa
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Hai
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]Haihuwa na nufin yanayin na karuwa ta hanyar samar da jariri ko jinjira irin jinsin iyayensa, walau namiji ko kuma mace.[1]
Aikatau (v)
[gyarawa]Haihuwa a aikace na nufin yanayi da mace ke nakuda don samar da jariri
Misali
[gyarawa]- Aisha ta haihu
- yanayin ta ya nuna ta kusan haihuwa
Kalmomi masu kusancin ma'ana
[gyarawa]- radin suna
- jego
- Ḱaruwa
Kalmomi masu akasin ma'ana
[gyarawa]Turanci
[gyarawa]- Birth
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 5–7. ISBN 9789781601157.