Satumba
Appearance
Hausa
[gyarawa]Satumba Satumba (help·info) Wata na tara a ƙirgan watanni na turawa a shekara.[1]
Misalai
[gyarawa]- An haifi Sarki ranar uku ga watan satumba,1967
- Za'ayi zaɓe baɗi a ranar shida ga watan satumba
A wasu harsunan
[gyarawa]English: September
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,236