Jump to content

Yaren Basa a Najeriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Haryan zuwa garin basa

Basa, wanda ake kira da Basa-Benuwai, kuma ana kiransa Abacha, Abatsa, Bassa-Komo, Bassa-Kwomu, Rubasa, Rubassa, yare ne dake a benuwai da ake magana dashi a tsakiyar Nijeriya, a yankin Bassa, Ankpa, Nasarawa, da Kwali Local Government Yankuna da na garin Makurdi . Blench a shekarata (2008) ya lura cewa Basa-Makurdi, Basa-Gurara (na Gurara ), da Basa-Kwali ire-irensu iri daban daban ne daga Bassa na karamar hukumar Bassa kuma sauran masu magana da bassa Bassa Nge ne .

Masu magana da harshen Basa suma galibi suna magana da Igala ko Nupe.