Jump to content

Sirdi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sirdi
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na equestrian equipment (en) Fassara da seat (en) Fassara
Sirdi

Sirdi wani abu ne wanda ake goya ma dabba wanda ke taimaka ma wanda zai hau dabbar don jin dadin zama, ana daura shine a jikin dabbar a daure saboda gudun zamewa.[1] Anfi amfani dashi doki, sanuwa, rakumi da sauransu

Kalmar "saddle" ta samo asali ne daga yaren Proto-Jamusanci *sathulaz, tare da cognates a wasu Harsunan Indo-Turai, gami da Latin Silla.

  1. https://books.google.com/books?id=dOxl71w-jHEC&dq=camel+saddle&pg=PA220