Jump to content

Ramon Azeez

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ramon Azeez
Rayuwa
Haihuwa Abuja, 12 Disamba 1992 (31 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Nigeria national under-17 football team (en) Fassara2009-200971
UD Almería B (en) Fassara2011-2016787
  Ƙungiyar kwallon kafa ta Maza ta Najeriya ta 'yan kasa da shekaru 202011-201291
Unión Deportiva Almería (en) Fassara2012-
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya2014-201960
Club Deportivo Lugo (en) Fassara2017-31 ga Janairu, 2019492
Granada CF (en) Fassara31 ga Janairu, 2019-31 ga Augusta, 2021402
FC Cartagena (en) Fassara1 ga Faburairu, 2021-30 ga Yuni, 2021160
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 31
Tsayi 169 cm

Ramon Azeez (an haife shi a shekara ta 1992) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 2014.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.