Jump to content

Niaye

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Niaye
Asali
Lokacin bugawa 1964
Asalin harshe Faransanci
Ƙasar asali Senegal
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 35 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Ousmane Sembène
External links

Niaye gajeren fim ɗin wasan kwaikwayo ne na shekarar 1964 na Senegal wanda Sembène Ousmane ya bada umarni. Shirin wani karin dadawa ne na Vehi-Ciosane ou Blanche-Genèse.

Ɗan Sharhi

[gyara sashe | gyara masomin]

Cikin shege na wata yarinya ya bata al'ummar da take zaune aciki.

Yan wasan shirin

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Sow a matsayin Shoemaker
  • Astou Ndiaye a matsayin Griote
  • Mame Dia a matsayin Mother
  • Modo Séne a matsayin Soldier

Game da fim din

[gyara sashe | gyara masomin]

An dauki shirin fim din akan 16 mm film tare da halartar mazauna ƙauyen Keur Haly Sarrata.

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]