Jump to content

Maryam Mirzakhani

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Maryam Mirzakhani
Rayuwa
Haihuwa Tehran, 12 Mayu 1977
ƙasa Iran
Tarayyar Amurka
Mazauni Palo Alto (mul) Fassara
Mutuwa Stanford (mul) Fassara, 14 ga Yuli, 2017
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (ciwon nono)
Ƴan uwa
Abokiyar zama Jan Vondrák (en) Fassara
Karatu
Makaranta Jami'ar Harvard 2004) Doctor of Philosophy (en) Fassara
Sharif University of Technology (en) Fassara 1999)
Farzanegan School (en) Fassara
Matakin karatu Doctor of Philosophy (en) Fassara
Thesis director Curtis T. McMullen (en) Fassara
Dalibin daktanci Jenya Sapir (en) Fassara
Benjamin Dozier (en) Fassara
Harsuna Farisawa
Turanci
Malamai Ebadollah S. Mahmoodian (en) Fassara
Sana'a
Sana'a masanin lissafi, university teacher (en) Fassara da topologist (en) Fassara
Employers Princeton University (en) Fassara
Jami'ar Stanford  (1 Satumba 2008 -
Kyaututtuka
Mamba French Academy of Sciences (en) Fassara
American Philosophical Society (en) Fassara
American Academy of Arts and Sciences (en) Fassara
National Academy of Sciences (en) Fassara
IMDb nm14651305
mmirzakhani.com

Rayuwa ta farko da ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Mirzakhani a ranar 12 ga watan Mayu shekara ta 1977 [1] a Tehran, kasar Iran. [2][3] a lokacin da taie yarinya, ta halarci Makarantar Farzanegan ta Tehran, wani ɓangare na Ƙungiyar Ƙasa don Ci Gaban Talents na Musamman (NODET). A cikin kananun shekarunta a makarantar sakandare, ta lashe gasar zinare a bangaran lissafi a gasar Olympics ta kasar Iran, don haka ya samu damar wuce jarrabawar shiga kwalejin ta kasa. A shekara ta 1994, Mirzakhani ta zama mace ta farko ta a kasar Iran da ta lashe lambar zinare a gasar Olympics ta kasa da kasa a Hong Kong, inda ta zira kwallaye 41 daga cikin maki 42. A shekara mai zuwa, a Toronto, ta zama 'yar Iran ta farko da ta samu cikakken ci kuma ta lashe lambobin zinare biyu a gasar Olympics ta kasa da kasa.[4] Daga baya kuma a rayuwar aiki ta tare abokan ta na aiki, kuma mai ba da lambar azurfa ta Olympiad, Roya Beheshti Zavareh (Persian), a cikin littafin su 'Elementary Number Theory, Challenging Problems', (a Farisa) wanda aka buga a a shekara ta 1999.Mirzakhani da Zavareh tare sun kasance mata na farko da suka yi gasa a Olympiad ta kasar Iran kuma sun lashe lambobin zinare da azurfa a shekarar 1995,

  1. "Why May12?". Celebrating Women in Mathematics (in Turanci). Retrieved 3 May 2021.
  2. O'Connor, John; Robertson, Edmund (August 2017). "Maryam Mirzakhani". MacTutor History of Mathematics Archive (in Turanci). Retrieved 3 May 2021.
  3. Bridson, Martin (19 July 2017). "Maryam Mirzakhani obituary". The Guardian (in Turanci). Retrieved 3 May 2021.
  4. "Iranian woman wins maths' top prize". New Scientist. 12 August 2014. Archived from the original on 13 August 2014. Retrieved 13 August 2014.