Linzami
Appearance
Linzami | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | equestrian equipment (en) |
Bangare na | tack (en) |
Linzami shine sarkar da ake amfani da ita waje tafiyar da doki ta hanyar, tsayawa Ko shan kwana. Anayin linzami ne dA karfe, fata ko igiya kuma mafi yawan masu aikatashi sune makera.[1].