Kiribati
Appearance
Kiribati | |||||
---|---|---|---|---|---|
Ribaberiki ni Kiribati (gil) | |||||
|
|||||
| |||||
Take | Kunan Kiribati (en) (1979) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Te Mauri, te Raoi ao te Tabomoa» «For travellers» «I deithwyr» | ||||
Suna saboda | Thomas Gilbert (en) da Gilbert Islands (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Tarawa ta Kudu da Tarawa (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 119,438 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 147.27 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Turanci Gilbertese (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Micronesia (en) da Polynesia (en) | ||||
Yawan fili | 811 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Banaba Island (en) (81 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Pacific Ocean (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 12 ga Yuli, 1979: has cause (en) 'yancin kai | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | House of Assembly of Kiribati (en) | ||||
• President of Kiribati (en) | Taneti Maamau (en) (11 ga Maris, 2016) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 227,610,035 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Kiribati dollar (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+12:00 (en) (a Gilbert Islands (en) , Banaba Island (en) ) UTC+13:00 (en) (a Phoenix Islands (en) ) UTC+14:00 (en) (a Line Islands (en) ) Pacific/Tarawa (en) (a Gilbert Islands (en) ) Pacific/Kanton (en) (a Phoenix Islands (en) ) Pacific/Kiritimati (en) (a Line Islands (en) ) | ||||
Suna ta yanar gizo | .ki (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +686 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 999 (en) , 192 (en) , 193 (en) , 194 (en) da 195 (en) | ||||
Lambar ƙasa | KI | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | kiribati.gov.ki |
Kiribati ko Jamhuriyar Kiribati (da harshen Gilbert: Ribaberiki Kiribati; da Turanci Republic of Kiribati) ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Kiribati Tarawa ne. Kiribati tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 811. Kiribati tana da yawan jama'a 112,130, bisa ga jimilla a shekarar 2020. Akwai tsibirai talatin da uku a cikin ƙasar Kiribati. Kiribati ta samu yancin kanta a shekara ta 1979.
Daga shekara ta 2016, shugaban ƙasar Kiribati Taneti Maamau ne. Mataimakin shugaban ƙasar Kiribati Teuea Toatu ne daga shekara ta 2019.
-
South Tarawa
-
Dance ornament of 1891
-
Old House of Assembly (1974–2000)
-
President Anote Tong of Kiribati
-
165th Infantry assault wave attacking Butaritari, Yellow Beach Two, Makin atoll, 20 November 1943
-
Battle Tarawa
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.