Jump to content

Kabir Ahmad Azare

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kabir Ahmad Azare
Rayuwa
Mutuwa 27 ga Afirilu, 2023
Sana'a

Sheikh Kabir Ahmad Azare (11 ga Fabrairu 1960 – 27 Afrilu 2023) malamin Addinin Musulunci ne a Najeriya, mai wa’azi, kuma shugaban majalisar malamai na shiyyar JIBWIS Katagum. Ya kasance mabiyin mazhabar Sunna kuma fitaccen ɗan ƙungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa'Ikamatis Sunnah (JIBWIS) ne. Ya shahara da ɗimbin ilimin Alqur'ani, Hadisi, Fiqhu, da harshen Larabci, da kuma lakcoci masu jan hankali.[1]

  1. Hausa, Katagum Dailypost (2023-04-27). "INNALILLAHI: Sheikh Kabiru Ahmad Azare Ya Rasu" (in Turanci). Retrieved 2024-02-08.