Jump to content

Jokub kiwor

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jokub kiwor
Rayuwa
Cikakken suna Jakub Piotr Kiwior
Haihuwa Tychy (en) Fassara, 15 ga Faburairu, 2000 (24 shekaru)
ƙasa Poland
Harshen uwa Polish (en) Fassara
Karatu
Harsuna Polish (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
ŽP Šport Podbrezová (en) Fassara2019-2019
MŠK Žilina (en) Fassara2019-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.89 m

Jakub kiwor dan kwallon Ne wanda yake bugawa kasar Poland, an haifeshi 15 ga watan febreru shekara ta 2000 Kuma dan kwallo Ne dake bugawa kungiyar kwallon kafa ta Arsenal wanda yake bugs gefen hagu na baya.

Aikin shi na kungiya

[gyara sashe | gyara masomin]

jokub kiwor ya Fara buga kwallo tun yana shekara bakwai 7, tare da kungiyar Pukks,tychy, sanan da ga bisani ya koma kungiyar GKS tychy a shekarar 2012, ya Fara buga kwallo a matakin kwararu a shekarar 2017, jokub kiwir Yayi kungiyoyi da Dana,kafin man ya kulla yarjejeniya DA kungiyar Arsenal ta kasar ingila a shekarar 2023.

Rayuwarshi ta sirri

[gyara sashe | gyara masomin]

jokub kiwor ya sanar DA auransa DA anaryarsa Claudia a shekarar 2023

Nasarorinsa

[gyara sashe | gyara masomin]

1-FA Community shield 2023

2-gwarzan dan wasan 11 Na kofin kasar Slovak a shekarar 2020-2021

1-https://fdp.fifa.org/assetspublic/ce44/pdf/SquadLists-English.pdf

2-https://www.acspezia.com/en/teams/profile/jakub-kiwior.4108.html

3-https://noweinfo.pl/udany-debiut-tyszanina-jakuba-kiwiora-w-reprezentacji-polski/