Jami'ar Tarayya, Kashere
Jami'ar Tarayya, Kashere | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Kirari | «Education for Global Citizenship» | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Gombe | |||
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Akko na (Nijeriya) | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 2010 | |||
Tsarin Siyasa | ||||
• Gwamna | Umar Pate | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | fukashere.edu.ng |
Jami'ar Tarayya ta Kashere, Ataƙaice FUKashere, jami'a[1] ce ta jama'a da al'ada wacce take a jihar Gombe[2], yankin Arewa maso Gabashin Najeriya.[3]
Tarihi.
[gyara sashe | gyara masomin]Jami'a ce da aka kafa ta kwanan nan tana wani karamin gari wanda ake kira Kashere a wani yanki mai suna Pindiga, karamar hukumar Akko[4] a jihar Gombe Najeriya.
Gwamnatin Goodluck Jonathan ne ya kafa ta a shekara ta dubu biyu da goma (2010).[5] A matsayin daya daga cikin sababbin jami'o'in gwamnatin tarayya da aka kirkira a jihohi guda shida a Najeriya.
An kafa jami'ar ne domin kara samun ilimi da kuma tabbatar da daidaito a tsakanin dukka Jihohin Najeriya.[6]
Tsarin karatu.
[gyara sashe | gyara masomin]Sassa
[gyara sashe | gyara masomin]Jami'ar tana gudanar da sashen illimi wanda ake kira da (faculties) guda shida 6 da suka haɗa da;[7][8]
- Sashen illimi (Faculty of Education).
- Sashen kimiyya (Faculty of Science).
- Sashen baiwar dan Adam (Faculty of Arts and Humanities).
- Sashen illimin Noma (Faculty of Agriculture).
- Sashen gudanarwa (Faculty of Management Sciences).
- Sashen illimin zanantakewa (Faculty of Social Sciences).
Darussa.
[gyara sashe | gyara masomin]Wadannan su ne kwasa-kwasan da ake bayarwa a Jami’ar Tarayya ta Kashere.[9]
- Accountancy/Accounting.
- Kimiyyar Noma da Ilimi.
- Aiwatar da Geophysics.
- Karatun Larabci.
- Biochemistry.
- Halittu.
- Gudanar da Kasuwanci.
- Chemistry.
- Nazarin Addinin Kirista.
- Kimiyyan na'urar kwamfuta.
- Ilimin tattalin arziki.
- Ilimin Tattalin Arziki da Ci Gaba.
- Ilimi da Larabci.
- Ilimi da Biology.
- Ilimin Laifuka da Nazarin Tsaro.
- Ilimi da Chemistry.
- Ilimi da Kimiyyar Kwamfuta.
- Kasuwancin kasuwanci.
- Ilimi da Tattalin Arziki.
- Ilimi da Ingilishi.
- Jagorar Ilimi da Nasiha.
- Ilimi da Geography.
- Ilimi da Hausa.
- Tarihi da Nazarin Diflomasiya.
- Ilimi da Tarihi.
- Ilimi da Hadakar Kimiyya.
- Alakar kasa da kasa.
- Ilimi da Lissafi.
- Ilimi da Physics.
- Harshen Turanci.
- Ilimi da Kimiyyar Siyasa.
- Gudanar da Ilimi da Tsare-tsare.
- Geography.
- Hausa.
- Kimiyyar Siyasa.
- Alakar kasa da kasa.
- Laburare da Kimiyyar Bane
- Sadarwar Jama'a.
- Kididdiga.
- Microbiology.
- Kimiyyar Shuka.
- Zoology.
- Tattalin Arzikin Noma da Tsawaitawa.
- Ilimin aikin gona.
- Kimiyyar Dabbobi
- Kimiyyar Kasa.
- Gudanar da Jama'a.
- Gudanar da Kasuwanci.
- Karatun Musulunci.
- Ilimin halin dan Adam.
Shuwagabannin Jami'a.
[gyara sashe | gyara masomin]Shugaban jami’a na yanzu shi ne Farfesa Umaru A. Pate.[10] Ya gaji Farfesa Alhassan Muhammed Gani, wanda wa'adin mulkin sa na shekaru biyar ya kare a ranar 10, ga Fabrairu, 2021[11].
- Farfesa Umaru A. Pate, 2021 - har yanzu.
- Farfesa Muhammad Alhassan Gani, 2016 - 2020.
- Farfesa Mohammed Kabiru Faruk, 2011 - 2015.
Matsayi.
[gyara sashe | gyara masomin]Bisa ga webometrics, matsayin Jami'ar Tarayya ta Kashere na kasa;[12]
Matsayi a Duniya | Matsayi a Nahiya | Matsayin a Ƙasa | Tasiri | Budewa | Nagarta |
---|---|---|---|---|---|
6911 | 177 | 56 | 6841 | 4325 | 7190 |
Manazarta.
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://hausa.legit.ng/news/1598968-ana-tsaka-da-taron-zaman-lafiya-yan-bindiga-sun-kai-hari-sun-kashe-farfesa/&ved=2ahUKEwizhvmEwPiGAxVtQ0EAHaqvAZsQxfQBKAB6BAgZEAI&usg=AOvVaw2Zatzkmpw57zbpuflB5tSa
- ↑ https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://aminiya.ng/an-kama-kansila-da-basarake-kan-satar-tiransfoma-a-gombe/&ved=2ahUKEwii2aLbv_iGAxVeYEEAHZT6CPIQxfQBKAB6BAgaEAE&usg=AOvVaw2GU_XRRinxp8rjh0DqSrhT
- ↑ http://nusrankings.ng/federal-university-of-kashere[permanent dead link]
- ↑ https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://tribuneonlineng.com/gov-inuwa-mourns-death-of-akko-lg-apc-chairman-waziri-jabbo/&ved=2ahUKEwjtvtaewPiGAxVzSkEAHcZ3CcMQxfQBKAB6BAgJEAI&usg=AOvVaw3APUeacdvYMDDGArht9vAh
- ↑ https://en.m.wikipedia.org/wiki/Federal_University_Kashere#:~:text=It%20was%20established%20in%202010,geo%2Dpolitical%20zones%20of%20Nigeria.
- ↑ https://www.campus.africa/university/federal-university-kashere-gombe-state/
- ↑ https://www.premiumtimesng.com/resources/208407-list-universities-nigeria.html
- ↑ https://www.4icu.org/reviews/13954.htm
- ↑ https://suresuccess.ng/com/courses-offered-by-fukashere/
- ↑ https://dailytrust.com/who-is-prof-pate-new-vc-of-federal-university-kashere
- ↑ https://www.sunnewsonline.com/federal-university-kashere-gets-new-vc/
- ↑ https://www.webometrics.info/en/detalles/fukashere.edu.ng
Hanyoyin haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]Shafin intanet na Jami'ar http://fukashere.edu.ng/ Archived 2022-12-02 at the Wayback Machine