Jump to content

Ifeanyi Ugwuanyi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ifeanyi Ugwuanyi
gwamnan jihar Enugu

29 Mayu 2015 - 29 Mayu 2023
Sullivan Chime
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

ga Yuni, 2003 - ga Yuni, 2015
Rayuwa
Cikakken suna Lawrence Ifeanyi Ugwuanyi
Haihuwa Udenu, 20 ga Maris, 1964 (60 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Tarihin Mutanen Ibo
Harshen uwa Harshen, Ibo
Karatu
Makaranta Jami'ar Najeriya, Nsukka
Harsuna Turanci
Harshen, Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party (en) Fassara
Peoples Democratic Party

Lawrence Ifeanyi Ugwuanyi (Ana masa lakabi da "Gburugburu") Dan Nijeriya ne kuma Dan'siyasa wanda yazama gwamnan Jihar Enugu bayan zabensa da akayi a watan April 2015, kuma yakama aiki daga ranar 29 na watan Mayu, shekarar 2015.[1][2] Daga bisani yakasance Dan Majalisar wakilan Tarayya na tsawon shekaru goma sha biyu (12).[3] shi Dan jam'iyar People's Democratic Party (PDP) kuma ya wakilci mazabar Igboeze ta Arewa/Udenu daga Jihar Enugu a majalisar wakilan Tarayya.[4] Ugwuanyi yazama gwamnan Jihar Enugu karkashin jamiyar.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. "Nigerian States". WorldStatesmen. Retrieved 31 May 2015.
  2. "Ifeanyi Ugwuanyi takes oath of office as Governor of Enugu". Daily Post. Retrieved 31 May 2015.
  3. Uganwa, Austin (2014). Nigeria Fourth Republic National Assembly: Politics, Policies, Challenges and Media Perspectives. Xlibris Corporation. ISBN 1499088752. Retrieved 1 March 2015.
  4. "Members of Nigeria National Assembly". Nigeria National Assembly. Retrieved 1 March 2015.