Jump to content

Frans Krätzig

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Frans Krätzig
Rayuwa
Haihuwa Nuremberg, 14 ga Janairu, 2003 (21 shekaru)
ƙasa Jamus
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  PSV Nürnberg (en) Fassara-2012
  1. FC Nürnberg (en) Fassara2012-
  FC Bayern Munich2017-
  FK Austria Wien (en) Fassara6 ga Faburairu, 2024-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 170 cm

Frans Krätzig (an haife shi 14 ga Janairu 2003) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Jamus wanda ke taka leda a matsayin hagu na baya da tsakiyar wallon Bundesliga Bayern Munich.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.