Jump to content

Denis Suárez

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Denis Suárez
Rayuwa
Cikakken suna Denis Suárez Fernández
Haihuwa Salceda de Caselas (en) Fassara, 6 ga Janairu, 1994 (30 shekaru)
ƙasa Ispaniya
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
RC Celta Fortuna (en) Fassara2010-2011150
  Spain national under-17 football team (en) Fassara2010-201192
Manchester City F.C.2011-201300
  Spain national under-18 football team (en) Fassara2011-201221
  Spain national under-19 football team (en) Fassara2012-201383
FC Barcelona Atlètic (en) Fassara2013-2015367
  Spain national under-20 football team (en) Fassara2013-201370
Sevilla FC2014-2015312
  Spain national under-21 association football team (en) Fassara2014-2017214
Villarreal CF (en) Fassara2015-2016334
  Galicia national football team (en) Fassara2016-10
  FC Barcelona2016-30 ga Yuni, 2019463
Arsenal FC31 ga Janairu, 2019-30 ga Yuni, 201940
  RC Celta de Vigo (en) Fassara30 ga Yuni, 2019-2023995
  RCD Espanyol de Barcelona (en) Fassara31 ga Janairu, 2023-30 ga Yuni, 2023180
Villarreal CF (en) Fassara1 ga Yuli, 2023-40
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 6
22
Nauyi 72 kg
Tsayi 181 cm
dawasan kwallon kafa

Denis Suárez Fernández (an haife shi ranar 6 ga watan Janairu, 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Sipaniya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a kulob din Villarreal na La Liga.[1]

Rayuwar Farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a Salceda de Caselas, Pontevedra, Galicia, Suárez ya fara koyon buga wasan ƙwallon ƙafa na matasa a ƙasarsa a kungiyar Porriño da Celta Vigo.[2]

Sana'ar Kwallo

[gyara sashe | gyara masomin]

Suárez ya buga wasa a Spain U17 kuma ya ci wa kungiyar kwallaye biyu a karawar da suka yi da Moldova da Ireland ta Arewa. Ya kuma kasance memba na Spain U19 wanda ya lashe gasar cin kofin Turai na Under-19 na 2012. Suárez ya maye gurbin minti na 71 a wasan karshe da Girka kuma ya buga wasanni shida a gasar zakarun Turai, inda ya zira kwallaye biyu kuma ya buga mintuna 284. A ranar 29 ga watan Mayu 2016, ya fara buga wasansa na farko a matsayin wanda ya maye gurbin David Silva a wasan sada zumunta da Bosnia da Herzegovina. Mako daya kafin ranar 20 ga Mayu, ya wakilci Galicia a wasan farko na yankin na tsawon shekaru takwas, 1-1 da Venezuela.