Jump to content

Daniel Amokachi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Daniel Amokachi
Rayuwa
Haihuwa Jahar Kaduna, 30 Disamba 1972 (51 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Ranchers Bees F.C.1989-1990
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya1990-19994413
  Club Brugge K.V. (en) Fassara1990-19948135
Everton F.C. (en) Fassara1994-19964310
  Beşiktaş J.K. (en) Fassara1996-19997718
US Créteil-Lusitanos (en) Fassara2001-200100
  Colorado Rapids (en) Fassara2002-200200
Nasarawa United F.C.2005-2005
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Nauyi 78 kg
Tsayi 182 cm
Sunan mahaifi Brau negre
ansakuwa

Daniel Amokachi (an haife shi a shekara ta 1972) a garin Kaduna, shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya ne. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 1990 zuwa shekarar 1999.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.