Ayodele Awojobi
Appearance
Ayodele Awojobi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Oshodi-Isolo, 12 ga Maris, 1937 |
ƙasa | Najeriya |
Ƙabila | Yarbawa |
Harshen uwa | Yarbanci |
Mutuwa | 23 Satumba 1984 |
Makwanci | Lagos |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Ahmadu Bello Imperial College London (en) Makarantar Nahawu ta CMS, Lagos |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | injiniya, Malami, gwagwarmaya, Farfesa da marubuci |
Employers |
Jami'ar Lagos Nigerian Railway Corporation |
Ayodele Oluwatuminu Awojobi (12 ga Maris 1937 - 23 Satumba 1984). Haifaffen Dan Najeriya ne wanda aka fi sani da laƙabi da "The Akoka Giant", da "Macbeth", ya kasance malami a Nijeriya, marubuci, maƙeri, ɗan gwagwarmayar zamantakewar al'umma kuma mai gwagwarmaya. Malamansa da takwarorinsa sun ɗauke shi masanin ilimi. Takardun bincikensa, musamman a fagen ilimin baburashan, har yanzu abokan aikin bincike na duniya a Injiniyanci suna ƙara bibiyar su a cikin kwanan nan kamar shekarar 2020, kuma ana adan su kamar yadda ake adana na marubatan kamar Royal Society.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.