Aliya bint Ali
Appearance
Aliya bint Ali | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Makkah, 1911 | ||
ƙasa | Kingdom of Iraq (en) | ||
Mutuwa | Bagdaza, 21 Disamba 1950 | ||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Sankara) | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Ali of Hejaz | ||
Mahaifiya | Queen Nafissa of Hejaz | ||
Abokiyar zama | Ghazi of Iraq (en) | ||
Yara |
view
| ||
Ahali | 'Abd al-Ilah (en) , Princess Badiya of Hejaz (en) , Princess Jalila of Hejaz (en) da Abdiya bint Ali (en) | ||
Yare | Hashemites (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | queen (en) | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci |
Rayuwa ta farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Sarauniya Aliya a ranar 19 ga watan Janairun a shekara ta 1911 a kasar Makka, Ita ce 'yar Ali bin Hussein na Hejaz da Gimbiya Nafissa. An haife ta ne lokacin da mahaifinta ke cikin kamfen a wajen kasar Makka don haka kakanta Sharif Hussein ne ya tashe ta.
Lokacin da juyin juya halin Larabawa ya fara a shekara ta 1916, Sharif Hussein ya umarci a kai jikokinsa fadar sarauta a Shi'a'b Ali inda ita da ɗan'uwanta 'Abd al-Ilah da sauran danginsa suka zauna har zuwa ragowar tawaye. sun koma kasar Makka bayan karshen Yaƙin Duniya na I.