Jump to content

Neja (kogi)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 14:59, 29 ga Yuli, 2024 daga Fateemah usman (hira | gudummuwa) (#WPWPHA)
(bamban) ←Canji na baya | Zubi na yanzu (bamban) | Canji na gaba → (bamban)
Neja
General information
Tsawo 4,180 km
Labarin ƙasa
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 9°05′50″N 10°40′58″W / 9.0972°N 10.6828°W / 9.0972; -10.6828
Kasa Benin, Gine, Mali, Nijar da Najeriya
Hydrography (en) Fassara
Tributary (en) Fassara
Watershed area (en) Fassara 2,117,700 km²
Ruwan ruwa Niger Basin (en) Fassara
Tabkuna Tafkin Kainji
River source (en) Fassara Gine
River mouth (en) Fassara Tekun Guinea
Kogin Neja a Kulikoro, Mali.
Harkar kasuwanci a garin Boubon na bakin kogin neja a Jamhuriyar Nojar.
Wani mai kamun kifi a Kogin Neja
Kogin Neja da gadar Lokoja a Najeriya.
kogin neja

Kogin Neja ,wasu kan kirata da Kogin Nijar na da tsawon kilomita 4,180. Zurfinta arubba’in kilomita 2,117,700,a kasa. Matsakaicin ,saurinta 5,589 m3/s wanda ya bambanta daga saurin 500 m3/s zuwa 27,600 m3/s.[1] Mafarinta daga tsaunukan Gine, a kudu maso gabashin Gine. Kananan rafufukanta su ne kogin Bani, kogin Sokoto, kogin Kaduna da na kogin Benuwe. Ta bi cikin Mali, Nijar da Najeriya zuwa, Tekun Atalanta wanda ta bi Neja Delta. Waɗannan biranen na samuwa a gefen kogin Neja: Tembakounda, Bamako, Timbuktu, Niamey.[2]

  1. Gleick, Peter H. (2000), The World's Water, 2000-2001: The Biennial Report on Freshwater, Island Press, p. 33, ISBN 978-1-55963-792-3 – via Internet Archive
  2. "Rivers of the World: The Niger River". Radio Netherlands Archives. 2002-12-04.