Thomas Jefferson (an haife shi ranar 13 ga watan Aprelu, na shekarar alif dari bakwai da arbain da uku 1743A.c – ya mutu a ranar 4 ga watan July, shekarar alif dari takwas da ashirin da shida 1826)A.c Ya kasance daya daga cikin shugabannin kasar Tarayyar Amurka , diplomat, lauya, architect, kuma daya daga cikin Iyayen da suka kafa Tarayyar kasar Amurka wanda shine na uku shugaban Tarayyar Amurka daga shekarar ta alif dari takwas da daya 1801 zuwa shekara ta alif dari takwas da tara1809. Kafin nan, ya riƙe mataimakin Tarayyar Amurka daga shekarar a shekara ta alif dari tara da casain da bakwai 1797)A.c zuwa shekara ta 1801. Shine wanda ya wallafa Declaration of Independence , Jefferson was a proponent of democracy, republicanism , da yancin mutane, ya tunzura American colonists da rabewa daga Kingdom of Great Britain da samar da sabuwar ƙasa; ya samar da littafai tsarin shugabanci da ƙuduri a matakin jiha da kuma tarayya.
Thomas Jefferson
4 ga Maris, 1801 - 4 ga Maris, 1809 ← John Adams - James Madison → Election: 1800 United States presidential election (en) , 1804 United States presidential election (en) 17 ga Faburairu, 1801 - 4 ga Maris, 1801 ← John Adams - James Madison → Election: 1800 United States presidential election (en) 4 ga Maris, 1797 - 4 ga Maris, 1801 ← John Adams - Aaron Burr (mul) → 22 ga Maris, 1790 - 31 Disamba 1793 ← John Jay (mul) - Edmund Randolph (en) → 1785 - 1789 ← Benjamin Franklin (mul) - William Short (en) → 1 ga Yuni, 1779 - 3 ga Yuni, 1781 ← Patrick Henry (mul) - William Fleming (en) → Rayuwa Haihuwa
Shadwell (en) , 2 ga Afirilu, 1743 (Julian) ƙasa
Tarayyar Amurka Mazauni
Monticello (mul) Hôtel de Langeac (en) Harshen uwa
Turanci Mutuwa
Monticello (mul) , 4 ga Yuli, 1826 Makwanci
grave of Thomas Jefferson (en) Monticello (mul) Yanayin mutuwa
Sababi na ainihi (uremia (en) ) Ƴan uwa Mahaifi
Peter Jefferson Mahaifiya
Jane Randolph Jefferson Abokiyar zama
Martha Jefferson (en) (1 ga Janairu, 1772 - 6 Satumba 1782) Yara
Ahali
Lucy Jefferson Lewis (en) , Randolph Jefferson (en) , Martha Jefferson Carr (en) da Anna Scott Jefferson (en) Ƴan uwa
Karatu Makaranta
College of William & Mary (en) Harsuna
Turanci Faransanci Italiyanci Harshen Latin Greek (en) Malamai
William Small (en) Sana'a Sana'a
Malami , cryptographer (en) , Masanin gine-gine da zane , Lauya , marubuci , Mai wanzar da zaman lafiya , ɗan siyasa , mai falsafa , inventor (en) , Manoma , statesperson (en) , archaeologist (en) , masana da paleontologist (en) Tsayi
1.89 m da 189 cm Kyaututtuka
Wanda ya ja hankalinsa
Anthony Ashley-Cooper, 3rd Earl of Shaftesbury (en) Mamba
American Philosophical Society (en) American Academy of Arts and Sciences (en) Académie des Inscriptions et Belles-Lettres (en) Royal Netherlands Academy of Arts and Sciences (en) Warsaw Society of Friends of Learning (en) American Antiquarian Society (en) Kayan kida
goge Imani Addini
deism (en) Anglicanism (en) Jam'iyar siyasa
Democratic-Republican Party (en) IMDb
nm1129524
Mutum-mutumin Thomas Jefferson
hoton thomas
Thomas Jefferson
Thomas Jefferson
Lokacin American Revolution , ya kuma wakilci Virginia a Continental Congress wanda suka fara amfani da kundin da ya samar, ya kuma fara dokar yancin yi addini amatsayin sa na wakili daga Virginia, kuma yazama Governor of Virginia na biyu daga shekarar 1779 zuwa shekara ta 1781, lokacin yakin juyin juya hali wato ( American Revolutionary War) . Yazama Ministan Tarayyar Amurka na Faransa a watan Mayu shekarar 1785, kuma shine na farko wanda ya rike muƙamin secretary of state a karkashin shugaba George Washington daga shekarar 1790 zuwa shekarar 1793. Jefferson da James Madison su suka shirya Democratic-Republican Party domin tayi hamayya da Federalist Party lokacin tsara First Party System . Tareda Madison, ya rubuta Kentucky and Virginia Resolutions a shekarar 1798 da shekara ta 1799, wanda ke tsoron kara karfin states' rights da soke Alien and Sedition Acts na fedaraliya.
Kabarin sa